Gidan Tarihi na Kayan Fasaha na Kherson
Gidan Tarihi na Fasaha na Kherson (wanda kuma akafi sa ni da Shovkunenko Kherson Regional Art Museum[1] Ukrainian ) wani gidan kayan gargajiya ne da ke Kherson, Ukraine.[2] Yana nan a tsohon ginin gidan birnin Kherson.[3]
Gidan Tarihi na Kayan Fasaha na Kherson | ||||
---|---|---|---|---|
art museum (en) | ||||
Bayanai | ||||
Farawa | 1978 | |||
Laƙabi | Херсонський художній музей імені Олексія Шовкуненка | |||
Suna saboda | Oleksii Shovkunenko (en) | |||
Ƙasa | Ukraniya | |||
Located on street (en) | Q12092411 | |||
Date of official opening (en) | 27 Mayu 1978 | |||
Street address (en) | вул. Соборна, 34, ул. Соборная, 34 da Soborna street, 34 | |||
Shafin yanar gizo | artmuseum.ks.ua | |||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Ukraniya | |||
Oblast of Ukraine (en) | Kherson Oblast (en) | |||
Raion of Ukraine (en) | Kherson Raion (en) | |||
Hromada (en) | Kherson urban hromada (en) | |||
City in Ukraine (en) | Kherson (en) |
Херсонський обласний художній
| |
</img> | |
</img> | |
Kafa | 27 ga Mayu 1978 |
---|---|
Wuri | Kherson, Ukraine |
Nau'in | Gidan kayan gargajiya |
Yanar Gizo | https://artmuseum.ks.ua Archived 2022-03-25 at the Wayback Machine |
An fara buɗe gidan kayan tarihin ne a ranar 27 ga watan mayu shekara ta 1978.[1]
A lokacin mamayar da Rasha ta yi wa Ukraine a shekarar 2022, sojojin Rasha sun wawashe kayan gidan tarihin yayin da suka mamaye Kherson. A ɗan gajeren lokaci kafin sojojin Ukraine su 'yantar da birnin, Rashawa sun cusa kusan ayyukan fasaha 15 000 a cikin manyan motoci da bas. [4] An mayar da kayan tarihin zuwa babban gidan kayan tarihi na Taurida a Simferopol a cikin Crimea da Rasha ta mamaye, inda darektan gidan kayan gargajiya Andrei Malgin ya yi iƙirarin cewa an yi wannan yunƙurin ne don tabbatar da kariyar kayan fasahar har zuwa lokacin da za'a mayar da su ga mai su.[5] 'Yan sandan Kherson sun bude bincike kan abin da suka gani a matsayin laifin yaki. [4] Da gangan Rasha ta lalata kuma ta wawashe wuraren kayan tarihin na al'adun Ukraine sama da 500 Ministan al'adu na Ukraine ya dauki hakan a matsayin ta'addanci daga al'adarsu. [6] [7]
Manazarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 "Pavlenko, Iryna (July 20, 2022). "Shovkunenko Regional Art Museum, in Kherson, Captured by Russian Occupiers - Kyiv Post - Ukraine's Global Voice". Kyiv Post.
- ↑ "We don't have any provinciality complexes!" | The Day newspaper".
- ↑ "The Russian military seized the Kherson Art Museum and appointed its "director"". July 21, 2022.
- ↑ 4.0 4.1 "Before Retreating From Kherson, Russian Troops Emptied One of Ukraine’s Top Museums of Nearly 15,000 Objects", artnet news, 14 November 2022
- ↑ "It's cultural genocide": Ukraine's Culture Minister trying to salvage the country's artifacts, Euronews, 13 September 2022.
- ↑ ""It's cultural genocide": Ukraine's Culture Minister trying to salvage the country's artifacts, Euronews, 13 September 2022
- ↑ "The War of Aggression Against Ukraine, Cultural Property and Genocide: Why it is Imperative to Take a Close Look at Cultural Property", Blog of the European Journal of International Law, 31 March 2022>
Duba wasu abubuwan
gyara sashe- Gadon al'adun Yukren yayin mamayewar Rasha na 2022