Gidan Kayan Tarihi Na Kgosi Sechele I

Gidan kayan tarihi na Kgosi Sechele I gidan kayan gargajiya ne na kasa da ke Molepolole, Botswana. An kafa gidan kayan gargajiya a cikin shekarar 1902 kuma an buɗe shi ga jama'a a cikin shekarar 1992.[1] Abubuwan da aka fi sani sun haɗa da abubuwan tunawa da yawa da suka shafi shahararren mai binciken David Livingstone (1813 zuwa 1873).[2]

Gidan Kayan Tarihi Na Kgosi Sechele I
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaBotswana
District of Botswana (en) FassaraKweneng District (en) Fassara
City or town (en) FassaraMolepolole (en) Fassara
Coordinates 24°24′20″S 25°30′24″E / 24.4056944°S 25.5066389°E / -24.4056944; 25.5066389
Map
History and use
Opening1902
Ƙaddamarwa1992
Suna saboda Sechele I (en) Fassara
Open days (en) Fassara Litinin
Talata
Laraba
Alhamis
Juma'a
Asabar
Lahadi
Contact
Address Molepolole, Kweneng

Tarihi gyara sashe

Gidan kayan tarihi na Kgosi Sechele yana kiyayewa da haɓaka al'adun Botswana. An kafa ta a cikin shekarar 1902 kuma mutanen gundumar kweneng na Molepolole ne suka gina ta.[3] An yi ginin a cikin tsoffin gine-ginen tarihi kuma an bayyana shi a buɗe ga jama'a a cikin shekarar 1992 da kuma gidan kayan tarihi na ƙasa.[4]

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe

Manazarta gyara sashe

  1. Sechele, Kgosi. "Establishment of Kgosi Sechele Museum (Molepolole)" . Retrieved 30 November 2017.
  2. https://www.touristlink.com › overv... Kgosi Sechele I Museum - Botswana
  3. https://www.africabib.org › rec Kgosi Sechele I Museum
  4. Smithsonian Institution https://www.si.edu › siris_sil_750024 Kgosi Sechele I Museum