Gidadanci wata ɗabi'a ce wadda ake suffanta mutum da ita a yayin da yake aiwatar da wani abu wanda ba bisa tsari na ilimi da al'adun al'umar da yake a cikinsu ba.[1]

Misali gyara sashe

  • Yayi gidadanci a gaban sirikinshi.

Manazarta gyara sashe

  1. Hornby, A s (2000). Oxford Advanced learner's Dictionary of Current English (8 ed.). Oxford University Press. ISBN 9780194799126.