Ghanam Mohamed dan kwallon Masar ne wanda ke buga wasa a kungiyar Future FC ta Premier ta Masar a matsayin dan wasan tsakiya.[1][2][3]

Ghanam Mohamed
Rayuwa
Haihuwa 12 ga Maris, 1997 (27 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Tarihin rayuwa

gyara sashe

An haifi Ghanam Mohamed a ranar 12 ga watan Maris shekarar 1997 a Masar.[4][5][6] Ya fara wasan kwallon kafa ne a Al Ahly. A cikin shekarar 2017, an canza shi zuwa El Gouna. A cikin shekararb2018, an canza shi zuwa El Entag El-Harby kuma a cikin shekarar 2021 an canza shi zuwa Future FC. Gabaɗaya, yana da bayyanuwa sama da ɗari a duk gasa ciki har da fitowar sa a gasar cin kofin Afrika na U-23 na 2019.[7][8][2]

Ya cin kofin Afrika na U-23 na 2019 da gasar cin kofin EFA na 2020/2021 tare da Future FC[8]

Manazarta

gyara sashe