Ghana a Gasar Paralympics ta bazara ta 2020
Ghana za ta fafata a gasar wasannin nakasassu ta bazara ta 2020 a Tokyo, Japan, daga 24 ga watan Agusta zuwa 5 ga watan Satumba 2021.[1]
Ghana a Gasar Paralympics ta bazara ta 2020 | |
---|---|
Paralympics delegation (en) | |
Bayanai | |
Participant in (en) | 2020 Summer Paralympics (en) |
Ƙasa | Ghana |
Part of the series (en) | Ghana at the Paralympics (en) |
Mabiyi | Ghana at the 2016 Summer Paralympics (en) |
Wasan motsa jiki gyara sashe
Wani namiji dan Ghana, mai suna Botsyo Nkegbe (100m T54), ya yi nasarar tsallake matakin cancantar shiga gasar Paralympics ta 2020 bayan ya karya iyakar cancantar.[2]
Cycling gyara sashe
Ghana ta aike da mai keke guda daya bayan samun nasarar samun gurbi a cikin shekarar 2018 UCI Nations Ranking Allocation quota for the African Continental.[3]
Powerlifting gyara sashe
Emmanuel Nii Tettey Oku ya wakilci Ghana kuma ya fafata a gasar tseren kilo 72 na maza.[4]
Duba kuma gyara sashe
Manazarta gyara sashe
- ↑ "Tokyo Olympics and Paralympics: New dates confirmed for 2021". BBC Sport. 30 March 2020. Retrieved 30 March 2020.
- ↑ "Ghana's Botsyo Nkegbe owes his life to Paralympics". World Para Athletics. 15 October 2020.
- ↑ "2020 Paralympic Games Qualification System-UCI Nations Ranking Allocation" (PDF). uci.org. 19 July 2019.
- ↑ Tokyo Paralympics: Meet Ghana's three athletes aiming to make history-MyJoyOnline.com". www.myjoyonline.com. Retrieved 2021-09-01.