Geshere gari ne, da ke cikin ƙaramar hukumar Kauru, a kudancin jihar Kaduna, yankin Middle Belt, Najeriya. [1] [2] Lambar gidan waya na yankin ita ce 811. [3] [4]Mutanen avori ne ƙabila mafi girma a yanki, waɗanda ke magana da yaren Tivori.

Geshere, Najeriya
gunduma ce a Najeriya
Bayanai
Ƙasa Najeriya
Language used (en) Fassara Vori (en) Fassara
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJihar Kaduna
Ƙananan hukumumin a NijeriyaKauru

Ginin Geshere wata cibiya ce da ba a san ta ba a Najeriya tare da syenite da granite. Yana da jerin duwatsun da aka kafa ta magma crystallization. [5]

Duba kuma

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe
  1. "Geshare, Geshere, Kauru, Kaduna State, Nigeria". mindat.org. Retrieved 24 January 2024.
  2. "Geshere, Nigeria". Places in the World. Retrieved 24 January 2024.
  3. "Post Offices - with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 7 October 2009. Retrieved 24 January 2024.
  4. "Geshere, Kauru, Kaduna: 811102". Nigeria Postcode. Retrieved 24 January 2024.
  5. Magaji, Shehu Suleiman; Martin, Robert F.; Ike, Echefu C.; Ikpokonte, Awajiokan E. (2011). "The Geshere syenite-peralkaline granite pluton: a key to understanding the anorogenic Nigerian Younger Granites and analogues elsewhere". R.O.SA. 80 (1). doi:10.2451/2011PM0016. Retrieved 24 January 2024.