Gemechu Woyecha (an haife shi a ranar 3 ga watan Fabrairu 1979) ɗan wasan tseren nesa (long-distance runner) ne na Australiya wanda ya ƙware a tseren marathon.

Gemechu Woyecha
Rayuwa
Haihuwa 3 ga Faburairu, 1979 (45 shekaru)
ƙasa Asturaliya
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Sport disciplines marathon (en) Fassara
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

An haife shi a Habasha, kuma ya wakilci Qatar a da, a ƙarƙashin sunan Rashid Khaled Jamal. [1] Ya yi takara a tseren gudun marathon na shekarar 2000, amma bai gama tseren ba.[2] Daga baya ya koma Ostiraliya. [1] A cikin sabuwar ƙasarsa ya lashe tseren Marathon na Gold Coast na shekarar 2004.[3]

Mafi kyawun lokacinsa shine 2:14:50 hours, wanda ya samu a cikin shekarar 2001. [4] A matsayinsa na ɗan Australiya mafi kyawun alamarsa shine 2:15.27 hours, wanda ya samu lokacin da ya gama a matsayi na takwas a Marathon Nagano na shekarar 2008. [5]

Nasarorin da aka samu

gyara sashe
  • Duk sakamakon game da marathon, sai dai in an faɗi akasin haka
Shekara Gasa Wuri Matsayi Bayanan kula
Representing   Qatar
2000 Olympic Games Sydney, Australia DNF

Manazarta

gyara sashe
  1. 1.0 1.1 "24 June 2001: Gold Coast Marathon, Australia". AIMS Newsletter. Association of International Marathons and Distance Races. July 2001. Missing or empty |url= (help)"24 June 2001: Gold Coast Marathon, Australia". AIMS Newsletter . Association of International Marathons and Distance Races . July 2001.
  2. "Rashid Jamal" . Sports-Reference.com. Archived from the original on 25 October 2012. Retrieved 8 March 2010.
  3. "History of the Gold Coast Marathon: 1999-2009". Gold Coast Marathon. 2009.
  4. Empty citation (help)"Rashid Jamal". Sports-Reference.com. Archived from the original on 25 October 2012. Retrieved 8 March 2010.
  5. To see source, please access Australian all-time statistics Archived 2010-03-12 at the Wayback Machine and click "Download file"