Gaziantep
Gaziantep birni ne, da ke a yankin Anatoliya ta Kudu maso Gabas, a ƙasar Turkiya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2014, Gaziantep tana da yawan jama'a 1,556,381. An gina birnin Gaziantep kafin karni na arba'in kafin haihuwar Annabi Issa.
Gaziantep | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Turkiyya | |||
Province of Turkey (en) | Gaziantep Province (en) | |||
Babban birnin |
Gaziantep Province (en)
| |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 1,567,205 (2017) | |||
• Yawan mutane | 205.08 mazaunan/km² | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 7,642 km² | |||
Altitude (en) | 850 m | |||
Bayanan tarihi | ||||
Muhimman sha'ani |
Siege of Aintab (en)
| |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Lambar aika saƙo | 27 000 | |||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+03:00 (en)
| |||
Wasu abun | ||||
| ||||
Yanar gizo | gaziantep.gov.tr | |||
Hotuna
gyara sashe-
Wani titin birnin
-
Ana iya hango bakan gizo-gizo a birnin
-
Birnin
-
Sanko Park
-
Rumkale Gaziantep boats
-
Nizip, Gaziantep
-
Gaziantep (Turquie)
-
Haluk Comertel, Gaziantep
-
Birnin Gaziantep