Garah
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Garah Akwai al'adu a kasar hausa masu yawan. gaske, inda wasu sun gushe a kasar hausa wasu,a yau zamuyi magana akan wata tsohuwar al'ada wanda ake kira da garah. Garah dai wata hidima ce da akeyi wa amarya a kai mata gidan mijinta.wanda iyayen amarya sukeyi.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.