Gaoussou Koné (an haife shi a ranar 28 ga watan Afrilu 1944)[1] tsohon ɗan wasan tsere ne daga kasar Cote d'Ivoire, wanda ya wakilci ƙasarsa ta Afirka ta Yamma a gasar Olympics ta bazara sau uku a jere: a shekarun 1964, 1968 da kuma 1972.[2] An fi saninsa da lashe lambobin zinare biyu (mita 100 da 200) a Gasar Wasannin Afirka ta shekarar 1965.[3]

Gaoussou Kone
Rayuwa
Haihuwa 28 ga Afirilu, 1944 (79 shekaru)
ƙasa Ivory Coast
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a dan tsere mai dogon zango
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Nauyi 65 kg
Tsayi 185 cm

Mafi kyawun mutum gyara sashe

  • 100 mita – 10.21 (1967)
  • 200 mita – 21.1 (1965)

Manazarta gyara sashe

  1. "Gaoussou Koné" . Olympics at Sports- Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 2012-11-04.
  2. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Gaoussou Koné" . Olympics at Sports- Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 2012-11-04.
  3. Gaoussou Koné Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Gaoussou Koné" . Olympics at Sports- Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 2012-11-04.