Ganawuri, Najeriya
Chiefdom wani garine a fulato sutet, a Najeriya
Ganawuri Birni ne, da ke cikin ƙaramar hukumar Riyom ta jihar Filato a yankin Middle Belt a Najeriya. Lambar gidan waya na yankin ita ce 931.
Ganawuri, Najeriya | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | administrative territorial entity (en) |
Ƙasa | Najeriya |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.