An kafa Ƙungiyar Gallery Climate Coalition acikin 2020, don magance sawun carbon na kasuwar fasaha ta duniya. Yayin da ƙungiyoyi masu zaman kansu ciki harda Tate sukayi magana game da sauyin yanayi da tasirin fasaha a kai, ana tunanin wannan shine mataki na farko da duniyar fasahar kasuwanci tayi.

Gallery Climate Coalition

Ƙungiyoyin da aka kafa sun haɗada: Thomas Dane, Kate MacGarry, Sadie Coles na Lisson Gallery da Greg Hilty, Frieze Art Fair co-kafa Matthew Slotover da darekta Victoria Siddall.

Manazarta

gyara sashe

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe