Galicia (Spain)
Galicia Galician, yanki ne mai cin gashin kansa na Spain. da ƙasa mai tarihi a ƙarƙashin dokar Spain. Ya kasance a arewa maso yammacin Iberian Peninsula, ya haɗa da lardunan A Coruña, Lugo,Ourense, da Pontevedra.[1]
Galicia | |||||
---|---|---|---|---|---|
Galicia (gl) Galicia (es) | |||||
|
|||||
| |||||
| |||||
Take | Os Pinos (en) | ||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Ispaniya | ||||
Babban birni | Santiago de Compostela (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 2,695,645 (2021) | ||||
• Yawan mutane | 91.15 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati |
Galician (en) Yaren Sifen | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 29,574 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Tekun Atalanta da Cantabrian Sea (en) | ||||
Wuri mafi tsayi | Trevinca (en) (2,127 m) | ||||
Sun raba iyaka da |
| ||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Region of Galicia (en) | ||||
Ƙirƙira | 28 ga Afirilu, 1981 | ||||
Ranakun huta | |||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa | Xunta de Galicia (en) | ||||
Gangar majalisa | Parliament of Galicia (en) | ||||
• President of the Xunta of Galicia (en) | Alfonso Rueda (mul) (12 Mayu 2022) | ||||
Majalisar shariar ƙoli | High Court of Justice of Galicia (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo | .gal (mul) | ||||
Lamba ta ISO 3166-2 | ES-GA | ||||
NUTS code | ES11 |
Mafi girman kai
gyara sasheA tauraron dan adam view of Galicia Sunan Galicia ya samo asali ne daga sunan Latin Callaecia, daga baya Gallaecia, mai alaƙa da sunan tsohuwar ƙabilar Celtic da ke zaune a arewacin kogin Douro, Gallaeci ko Callaeci a cikin Latin, ko Καλλαϊκoί (Kallaïkoí) a cikin Hellenanci. Waɗannan Callaeci su ne ƙabila na farko a yankin da suka taimaki Lusitaniyawa a yaƙi da Romawa mamaya. Romawa sun yi amfani da sunansu ga dukan sauran ƙabilu a arewa maso yamma waɗanda suke yare ɗaya kuma suke rayuwa iri ɗaya.[2]