Gaɓa (jiki)
tarin jiyoji masu aiki iri daya
Gaɓa, Gaɓoɓi wani tarin tissues ne wadanda ke yin ayyuka iri daya. Rayuwa ta dabbobi da shuka sun dogara ne akan gaɓoɓi da dama dake nan a organ systems.[1]
gaɓa | |
---|---|
anatomical structure class type (en) da class of anatomical entity (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | particular anatomical entity (en) da anatomical structure (en) |
Bangare na | organism (en) da organ system (en) |
Has characteristic (en) | physiological functional capacity (en) da organ type (en) |
Hotuna
gyara sashe-
Wasu gabban na cikin ciki
-
Madaciya
Manazarta
gyara sashe- ↑ Widmaier EP; Raff H; Strang KT (2014). Vander's Human Physiology (12th ed.). ISBN 978-0-07-128366-3.