Gélita Hoarau
Gélita Hoarau | |||
---|---|---|---|
| |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Saint-André (en) , 15 ga Janairu, 1956 (68 shekaru) | ||
ƙasa | Faransa | ||
Harshen uwa | Faransanci | ||
Karatu | |||
Harsuna | Faransanci | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa | ||
Wurin aiki | Faris | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa | Reunionese Communist Party (en) |
Gélita Hoarau (an haife ta a ranar 15 ga watan Janairun shekara ta 1956) tasance ‘yar majalisa a Majalisar Dattijai ta Faransa, inda ta wakiltci tsibirin Réunion . Ta kasance memba ta Jam'iyyar Kwaminisanci, Jamhuriyar Republican, da Citizen Group . Mijinta shi ne Elie Hoarau .