Frederick Willian Koko Wanda aka fi sani da Sarki Koko Dan africa ne kuma Mai shugabantar alummar Nembe. A Niger deltan Nigeria.[1]

Frederick Willian Koko
Rayuwa
Haihuwa 1853
ƙasa Najeriya
Mutuwa 1898
Sana'a

Koko ya koma addinin ciristanci kafin daga bisani ya koma addinin nashi na gargajiya. Kafin zamansa sarki yayi karantarwa a matsayin kiristan malami. A shekarar 1889 wannan ya taimake shi wajen samun mulki.

Manazarta

gyara sashe