Tuihaleni Frank Kayele (an haife shi a ranar 12 ga watan Fabrairu, shekara ta alif ɗari tara da sittin da hudu 1964A.c) tsohon ɗan wasan tsere ne daga Namibiya, wanda ya fafata a ƙasar sa ta haihuwa ta Afirka a Gasar Olympics ta bazara ta shekarar 1992 a Barcelona, Spain.[1] A nan ne ya kare a matsayi na 69 (2:31.41) a gasar Marathon ta maza.[2]
↑Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. " Frank Kayele Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.
↑Frank Kayele Archived November 3, 2012, at
the Wayback Machine at sports-reference.com