Franck Haise (an haife shi ranar 15 ga watan Afrilu, 1971) ƙwararren manajan ƙwallon ƙafa ne kuma tsohon ɗan wasa wanda shine manajan ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Ligue 1 Lens. A matsayinsa na ɗan wasa, ɗan wasan tsakiya ne.

Franck Haise
Rayuwa
Cikakken suna Franck Armel Gérard Haise
Haihuwa Mont-Saint-Aignan (en) Fassara, 15 ga Afirilu, 1971 (53 shekaru)
ƙasa Faransa
Harshen uwa Faransanci
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa da association football manager (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
FC Rouen (en) Fassara1988-1995
  Stade Lavallois (en) Fassara1995-1997
AS Beauvais Oise (en) Fassara1997-1999
  Stade Lavallois (en) Fassara1999-2002
  Angers SCO (en) Fassara2002-2003
Stade mayennais FC (en) Fassara2003-2004
 
Muƙami ko ƙwarewa defensive midfielder (en) Fassara
full-back (en) Fassara
Tsayi 178 cm
IMDb nm11733317
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe