Afuwa fim ne na wasan kwaikwayo na shekarar 2004 na Afirka ta Kudu wanda ke duba da illolin tsarin wariyar launin fata da wahalar sulhu. Ian Gabriel ne ya bada Umarni. Taurarin shirin sun haɗa da Arnold Vosloo, Zane Meas, Quanita Adams da Denise Newman.[1]

Forgiveness (fim, 2004)
Asali
Lokacin bugawa 2004
Asalin suna Forgiveness
Asalin harshe Turanci
Ƙasar asali Afirka ta kudu
Characteristics
Genre (en) Fassara political drama (en) Fassara
During 92 Dakika
Direction and screenplay
Darekta Ina Gabriel
'yan wasa
Kintato
Narrative location (en) Fassara Afirka ta kudu
External links

Tertius Coetzee, matashi ɗan sandan Afirka ta Kudu a lokacin mulkin wariyar launin fata, Hukumar Gaskiya da Sasantawa ta yi musu afuwa saboda azabtarwa da kashe wani ɗan gwagwarmayar Coloured ANC. Wanda ke fama da mugun halinsa na baya, ya yi balaguro zuwa ƙauyen kamun kifi na Kogin Yamma don nemo dangin mutumin kuma a ƙarshe ya nemi gafararsu.

Yan wasan kwaikwayo

gyara sashe
  • Arnold Vosloo a matsayin Tertius Coetzee
  • Quanita Adams a matsayin Sannie Grootboom
  • Christo Davids a matsayin Ernest Grootboom
  • Zane Meas a matsayin Hendrik Grootboom

Manazarta

gyara sashe
  1. "Forgiveness". africanfilmny.org.

Hanyoyin Hadi na waje

gyara sashe