Florian Sotoca Florian Sotoca (an Haife shi 25 ga Oktoba 1990) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Faransa wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba na ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Ligue 1 Lens.

Florian Sotoca
Rayuwa
Haihuwa Narbonne (en) Fassara, 25 Oktoba 1990 (33 shekaru)
ƙasa Faransa
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  FC Martigues (en) Fassara2013-2014261
AS Béziers (en) Fassara2014-2015145
  Montpellier Hérault Sport Club (en) Fassara2015-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Tsayi 187 cm

Manazarta gyara sashe