Filin jirgin sama na Smara ( filin jirgin sama ne a cikin Smara (kuma aka sani da Semara), birni ne da ke a Yammacin Sahara (wanda ƙasar Maroko ke tafiyar da shi).

Filin jirgin saman Smara
Wuri
Constitutional monarchy (en) FassaraMoroko
Coordinates 26°43′54″N 11°41′04″W / 26.7317°N 11.6844°W / 26.7317; -11.6844
Map
Altitude (en) Fassara 107 m, above sea level
History and use
Suna saboda Smara (en) Fassara
City served Smara (en) Fassara

A halin yanzu babu jirage na kasuwanci da aka shirya zuwa kuma daga Filin jirgin saman Smara. [1]

Manazarta

gyara sashe