Filin wasa na Agege filin wasa ne mai fa'ida da yawa a jihar Legas,[1] Najeriya. Yana da wurin zama 4,000.[2] Gida je ta MFM FC, ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta mata 'yan ƙasa da shekara 17 ta Najeriya kuma tun daga shekarar 2018, na DreamStar FC Ladies.

Agege stadium
Agege stadium Lagos

Aikin ginawa gyara sashe

Gwamnatin jihar Legas ta ce ana kokarin kammala matakin kammala filin wasan a watan Fabrairu, kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Najeriya ya ruwaito.[3]Filin wasa na cikin Lagos ne ga kungiyar mata ta Premier League ta Najeriya DreamStar FC Ladies, da Nigerian Premier League Club MFM, wacce ta wakilci kasar a shekarar 2017. CAF Champion League, tare da Plateau United.

Wasu Hotunan Filin Wasan gyara sashe

Duba kuma gyara sashe

Manazarta gyara sashe

6°38′33″N 3°19′28″E / 6.64250°N 3.32444°E / 6.64250; 3.32444Page Module:Coordinates/styles.css has no content.6°38′33″N 3°19′28″E / 6.64250°N 3.32444°E / 6.64250; 3.32444

  1. http://www.pmnewsnigeria.com/2015/04/06/lagos-fa-cup-finals-hold-monday-at-agege-stadium/
  2. http://nigeriainfrastructure.blogspot.com.ng/2011/02/new-agege-stadium-lagosians-commend.html?m=1/
  3. http://punchng.com/agege-stadium-will-be-ready-for-champions-league-lagos