Fidelis Onye Som
Fidelis Onye Som (an haifeshi ranar 5 ga watan Maris shekara ta 1945) ɗan damben Najeriya ne. Ya yi fafatawa a gasar welterweight ta maza a Gasar Olympics ta bazara ta 1968 . [1] A gasar wasannin bazara ta 1968, ya sha kashi a hannun Donato Paduano na Kanada. [1]
Manazarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Fidelis Onye Som Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 11 December 2018.