Fethia Bekhedda (an haife ta a ranar 9 ga watan Yuli shekarar 1990) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta ƙasar Aljeriya wacce ke taka leda a matsayin mai tsaron baya ga ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta mata ta Aljeriya . Ta fafata a Algeria a gasar cin kofin Afrika ta mata na shekarar 2018, inda ta buga wasanni uku.

Fethia Bekhedda
Rayuwa
Haihuwa 9 ga Yuli, 1990 (33 shekaru)
ƙasa Aljeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Manazarta gyara sashe

Samfuri:Algeria squad 2014 African Women's ChampionshipSamfuri:Algeria squad 2018 Africa Women Cup of Nations