Ferdinand Columbus ( Spanish ko Hernando Colón ; Portuguese  ; Italian  ; 15 ga Agusta 1488 - 12 ga Yuli 1539) ma'adanin littattafan tarihi ne na kasar Sipaniya kuma masanin sararin samaniya, ɗa na biyu na Christopher Columbus . Mahaifiyarsa kuma ita ce Beatriz Enriquez de Arana, wadda mahaifinsa bai taba aure ba.

Ferdinand Columbus
Rayuwa
Haihuwa Córdoba (en) Fassara, 15 ga Augusta, 1488
ƙasa Ispaniya
Mutuwa 12 ga Yuli, 1539
Makwanci Catedral de Sevilla (en) Fassara
Ƴan uwa
Mahaifi Christopher Columbus
Mahaifiya Beatriz Enríquez de Arana
Ahali Diego Columbus (en) Fassara
Yare Columbus Family (en) Fassara
Karatu
Harsuna Yaren Sifen
Sana'a
Sana'a mabudi, librarian (en) Fassara, biographer (en) Fassara da painter (en) Fassara
Wurin aiki Tarayyar Amurka da Ispaniya
Ferdinand Columbus
Ferdinand Columbus
Ferdinand Columbus

An haifi Ferdinand Columbus a garin Cordoba, dake kasar Spain a ranar 15 ga Agusta, 1488, [1] shi ɗane ga Christopher Columbus da Beatriz Enríquez de Arana . Yana da ɗan'uwa ɗaya, Diego Columbus, daga auren mahaifinsa na farkon fari. Iyayen Ferdinand ba su taɓa yin aure ba, wataƙila saboda dangin Arana ba su da matsayin zamantakewar da ke da mahimmanci ga burin Columbus. [2] Rashin halalcin Fernando bai taba zama cikas ga ci gabansa ba. Mahaifinsa ya gane shi bisa doka kuma ka'idodin zamantakewa na zamani suna jure wa yaran da aka haifa ba tare da aure ba. [3]

Manazarta

gyara sashe
  1. Wilson-Lee 2019 p. 28
  2. Davidson 1997.
  3. Taviani 1985 pp. 187-188