Federal Medical Centre, Jalingo
Federal Medical Centre, Jalingo cibiyar lafiya ce ta gwamnatin tarayyar Najeriya dake Jalingo, jihar Taraba, Najeriya. Babbar daraktar lafiya a yanzu ita ce Aisha Shehu Adamu.[1][2]
Federal Medical Centre, Jalingo | |
---|---|
Wuri | |
Coordinates | 8°53′35″N 11°22′37″E / 8.89314919°N 11.37706376°E |
|
Tarihi
gyara sasheAn kafa Cibiyar Kiwon Lafiyar ta Tarayya, Jalingo a cikin watan Nuwamba, 1999. A da ana kiran asibitin da babban asibitin Jalingo.[3]
CMD
gyara sasheBabbar daraktar lafiya a yanzu ita ce Aisha Shehu Adamu.[4][5]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "ISWAP claims responsibility for Taraba bomb attack - Premium Times Nigeria" (in Turanci). 2022-04-21. Retrieved 2022-06-21.
- ↑ "Road accident claims eight in Taraba". The Sun Nigeria (in Turanci). 2022-01-13. Retrieved 2022-06-21.
- ↑ "Seven Killed In Taraba Road Accident". Channels Television. Retrieved 2022-06-21.
- ↑ Andrew Ojih (2021-04-29). "FMC Jalingo trains 57 staffers, promote 152". Blueprint Newspapers Limited (in Turanci). Retrieved 2022-06-21.
- ↑ "One killed, baby, others injured as NDLEA, hoodlums clash in Jalingo". Punch Newspapers (in Turanci). 2022-03-09. Retrieved 2022-06-21.