Fazia Dahleb
'yar siyasan Algeria
Fazia Dahleb (an Haife ta a ranar 25 ga watan Janairu 1967) ministar muhalli ce ta Aljeriya. An naɗa ta a matsayin minista a ranar 16 ga watan Maris 2023.[1][2][3]
Fazia Dahleb | |||
---|---|---|---|
16 ga Maris, 2023 - | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | 27 ga Janairu, 1967 (57 shekaru) | ||
ƙasa | Aljeriya | ||
Karatu | |||
Makaranta |
University of Science and Technology, Houari Boumediene (en) École nationale du génie de l'eau et de l'environnement de Strasbourg (en) | ||
Harsuna |
Algerian Arabic (en) Faransanci | ||
Sana'a | |||
Sana'a | civil servant (en) da ɗan siyasa |
Manazarta
gyara sashe- ↑ Mostafa, Amr (2023-03-16). "Algerian President reshuffles cabinet, replacing foreign minister". The National (in Turanci). Retrieved 2023-04-14.
- ↑ "Algerian Embassy in the United States of America". www.algerianembassy.org. Archived from the original on 2023-04-04. Retrieved 2023-04-14.
- ↑ "Biographie Du Ministre de l'Environnement et des Énergies Renouvelables". Services du Premier Ministre (in Faransanci). Archived from the original on 14 April 2023. Retrieved 14 April 2023.