Fatou K. Sene (an haife ta a ranar 18 ga watan Nuwamba shekara ta 1989) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta Senegal wacce ke taka leda a matsayin 'dan wasan tsakiya ga AS Dakar Sacré Cœur da ƙungiyar mata ta Senegal .

Fatou Sene
Rayuwa
Haihuwa 18 Nuwamba, 1989 (34 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Ayyukan kasa da kasa gyara sashe

Sene ta buga wa Senegal wasa a babban matakin a lokacin gasar zakarun mata ta Afirka ta 2012. [1]

Bayanan da aka ambata gyara sashe

  1. "8th African Women Championship - Match No 2" (PDF). CAF. Archived from the original (PDF) on 21 September 2013. Retrieved 8 August 2020.