Fatma Bouri (an haife ta 9 ga Janairu 1993) ƴar wasan ƙwallon hannu ce ƴar Tunisiya ga Club Africain da kuma ƙungiyar ƙasa ta Tunisia .

Fatma Bouri
Rayuwa
Haihuwa 29 ga Janairu, 1993 (31 shekaru)
ƙasa Tunisiya
Sana'a
Sana'a handball player (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru GP G
 

Ta halarci Gasar Ƙwallon Hannu ta Mata ta Duniya ta shekarar 2017 . [1]

  1. 2017 World Championship roster