Fatima Zahra Bennacer (larabci : فاطمة الزهراء بناصر), an haife ta a ranar 30 ga watan Oktoba na shekarar 1981, ta kasance yar'fim din Morocco ce. Ta fara aikin shirin fim ne tun a shekarar 1997 kuma ta fito acikin shirin fim da dama.[1] Ta shahara ne asanda take fitowa a matakin ta na shirin telebiji mai suna "An hour in hell" amatsayin Sophia, da Kuma matakin ta amatsayin yarinyar da akewa wa adawa a shirin Ramadan na telebiji mai sunq Akba Lik.

Fatima Zahra Bennacer
Rayuwa
Haihuwa Kenitra (en) Fassara, 30 Oktoba 1981 (43 shekaru)
ƙasa Moroko
Harshen uwa Abzinanci
Karatu
Harsuna Larabci
Abzinanci
Sana'a
Sana'a mawaƙi, jarumi, ɗan wasan kwaikwayo, dan wasan kwaikwayon talabijin da mai rawa
Kayan kida murya
IMDb nm1433146

Fina-finai

gyara sashe
  • (ar) Hamam lkhla (حمام لخلا)
  • (ar) Goliya (قوليا)
  • (ar) Kif nessma (كيف نسمة)
  • (ar) Liyam (ليام)
  • (ar) baa m3aya (بقا معيا)
  • (ar) zahwiya (زاهوية)
  • (ar) Maktouaa mn chajra (مقطوع من شجرة)

Manazarta

gyara sashe
  1. "Fatima Zahra Bennacer: "être une star ne me séduit pas"". Menara.ma (in Faransanci).