Fatima Hamza jaruma ce a masana antar fim ta Hausa wato Kannywood, sabuwar jaruma ce a masana antar fim ta fito a fitaccen fim din Nan mai farin jini nasu Lawal Ahmad Mai suna IZZAR SO, shine silar ɗaukakar ta a duniya. Kyakkyawar budurwa ce wacce take tasowa a masana antar, ta fito a matsayin PA ta yarinyar matawalle Mai suna hajiya nafisa a kamfanin matawalle.[1]

Takaitaccen Tarihin Ta gyara sashe

Fatima hamza jaruma shine cikakken sunan ta Amma anfi sanin ta da suna PA ta fim din Izzar so. Jarumar Hausa Fulani ce Haifaaffiyar jihar Kano.[2]

Manazarta gyara sashe