Fati Ladan ta kasance tsohuwar jaruma ce a masana'antar fim ta Hausa wato Kannywood tana ɗaya daga cikin kyawawan mata a masana'antar fim ta Hausa tayi fina finai da dama, fitacciyar jaruma ce, tayi fina finai da dama.[1]

Takaitaccen Tarihin ta

gyara sashe

Tsohuwar jaruma fati ladan mata ce agurin ɗan gwagwarmayar Nan shugaban ƙungiyar tuntubar matasan Arewa (arewa youth consultative forum), jarumar tayi karatun firamare da sakandiri sannan tazo Jami,ar Bayero University Kano dalibar shekarar 2000, bayan auren su da shekaru bakwai a yanzu tana da Yara uku. Fina finan ta sune kamar haka:[2]

  • Wata tafi wata
  • Adamsy
  • Nidake mum dace
  • Har Abada
  • yar mama
  • Al,Amin
  • Ango da amarya[3]
  • dajin so
  • Gani haka
  • Gabar cikin gida
  • ina Nan
  • Ja

Manazarta

gyara sashe
  1. https://www.arewablogng.com/kannywood-hira-da-fati-ladan-kashi-na-biyu/
  2. https://www.arewablogng.com/kannywood-hira-da-fati-ladan-kashi-na-biyu/
  3. https://www.muryarhausa24.com.ng/2018/02/karanta-kaji-wallahi-babu-yadda-mijina.html?m=1