Fateh Achour ( Larabci: فاتح عاشور‎  ; an haife shi a ranar 15 ga watan Agustan 1994), ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Aljeriya [1][2] wanda ke taka leda a ASO Chlef a cikin Aljeriya Ligue Professionnelle 1 .

Fateh Achour
Rayuwa
Haihuwa Bordj Menaïel (en) Fassara, 15 ga Augusta, 1994 (29 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Sana'a gyara sashe

A cikin shekarar 2018, Achour ya sanya hannu kan kwangilar shekaru biyu tare da USM Bel Abbès .[3]

A cikin shekarar 2020, ya sanya hannu kan kwangilar shekaru biyu tare da USM Alger .[4][5]

Manazarta gyara sashe

  1. "Fateh Achour".
  2. "Fateh Achour".
  3. "Fethi Achour signe à l'USM Bel Abbès".
  4. "Achour rejoint l'USMA".[permanent dead link]
  5. "USMA : Redouani et Achour signent".

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe