Faruk Ahmed (ɗan fim)
Faruque Ahmed ɗan wasan kwaikwayo ne na Bangladesh. Ya fito a fitattun wasannin kwaikwayo da fina-finai kamar Aaj Robibar, Tara Tin Jon, Shyamol Chhaya da Noy Number Bipod Sanket. Yana ɗaya daga cikin kuma manyan 'yan wasa a masana'antar wasan kwaikwayo ta Kasar Bangladesh.[1][2]
Faruk Ahmed (ɗan fim) | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Dhaka da Manikganj District (en) , |
ƙasa | Bangladash |
Karatu | |
Makaranta | Jahangirnagar University (en) : labarin ƙasa |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi da dan wasan kwaikwayon talabijin |
IMDb | nm2069336 |
Tarihin Rayuwa
gyara sasheAhmed ya shiga JU a shekara ta 1979, kuma daga baya ya zama sakataren wasan kwaikwayo na dakin taro na Mir Mosharraf Hall. Tun daga shekara ta 1983, ya shiga gidan wasan kwaikwayo na Dhaka.[3][3]
Ayyuka
gyara sasheSerial wasan kwaikwayo
gyara sasheWasan Kwaikwayo
gyara sasheManazarta
gyara sashe- ↑ "Faruque Ahmed". www.facebook.com (in Turanci). Retrieved 2021-03-24.
- ↑ "Looking back at Humayun Ahmed's comedic brilliance on television". The Daily Star (in Turanci). 2020-04-25. Retrieved 2021-03-24.
- ↑ 3.0 3.1 Shah Alam Shazu (2014-09-23). "An actor is the only thing I can be-- Faruk Ahmed". The Daily Star (in Turanci). Retrieved 2021-03-25.