Farida Azizova
Farida Azizova (An haife ta ranar 6 ga watan Yunin a shekara ta alif ɗari tara da casa'in da biyar1995)miladiya(A.c) a Qusar, Azerbaijan) ƙwararriyar ƴar wasan taekwondo ce ta Azabaijan.[1] Ta fafata a gasar tseren kilo 67 a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2012 kuma Karine Sergerie ta kawar da ita a zagayen farko.[2] Ta kuma yi gasar tseren kilo 67 a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2016 amma ta yi rashin nasara a wasan na Bronze.[3] Ta cancanci zuwa Gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2020 ta hanyar Gasar Qualification ta Taekwondo ta Turai ta shekarar 2021.
Farida Azizova | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Qusar (en) , 6 ga Yuni, 1995 (29 shekaru) |
ƙasa | Azerbaijan |
Sana'a | |
Sana'a | taekwondo athlete (en) |
Tsayi | 173 cm |
Manazarta
gyara sashe- ↑ https://web.archive.org/web/20120721151649/http://www.london2012.com/athlete/azizova-farida-1057998/
- ↑ https://web.archive.org/web/20120805210817/http://www.london2012.com/athlete/azizova-farida-1057998/events
- ↑ https://web.archive.org/web/20160827024150/https://www.rio2016.com/en/taekwondo-women-67kg-round-of-16-tk-6