Farès Chaïbi (an haifeshi ranar 28 ga watan Nuwamba, 2002) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin winger ko ɗan wasan tsakiya don ƙungiyar Bundesliga Eintracht Frankfurt. An haife shi a Faransa, yana buga wa tawagar ƙasar Algeria.

Farès Chaïbi
Rayuwa
Haihuwa 3rd arrondissement of Lyon (en) Fassara, 28 Nuwamba, 2002 (21 shekaru)
ƙasa Faransa
Aljeriya
Ƴan uwa
Ahali Ilyes Chaïbi (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Tsayi 1.83 m
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe