Fanta Sy (an haife ta a ranar 2 ga watan Nuwamba shekara ta 1991) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta ƙasar Senegal wacce ke taka leda a matsayin mai gaba ga Sirènes Grand Yoff da Kungiyar mata ta kasar Senegal .

Fanta Sy
Rayuwa
Haihuwa 2 Nuwamba, 1991 (32 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Ayyukan kasa da kasa gyara sashe

Sy ta buga wa Senegal wasa a matakin manya a lokacin gasar cin kofin mata ta Afirka ta 2016.[1]

Bayanan da aka ambata gyara sashe

  1. "Competitions - African Women Championship, Cameroon 2016 - Match Details". CAF. Retrieved 9 August 2020.