💦MU YAWAITA SALATI A GARE SHI (SAW)

Manzon Allah SAW ya ce: "Ku yawaita salati a gareni a daren Juma'a da ranar Juma'a, wanda yayi salati daya a gareni, Allah zai yi salati goma a gareshi" Baihaqiy, Albaniy ya ingantashi.

اللهمَّ صلِّ على محمَّد وعلى آل محمَّد، كما صليتَ على إبراهيم وعلى آل إبراهيم؛ إنَّك حميدٌ مجيد.  اللهمَّ  بارِك  على محمَّد وعلى آل محمَّد، كما باركتَ على إبراهيم وعلى آل إبراهيم؛ إنَّك حميدٌ مجيد  [البخاري  ومسلم]

ALLAHUMMA SALLI ALA MUHAMMAD WA ALA ALI MUHAMMAD, KAMAA SALLAITA ALA IBRAHEEM WA ALA ALI IBRAHEEM, INNAKA HAMEEDUN MAJEED, ALLAHUMMA BAARIK ALA MUHAMMAD WA ALA ALI MUHAMMAD, KAMAA BAARAKTA ALA  IBARAHEEM WA ALA ALI IBRAHEEM, INNAKA HAMEEDUN MAJEED.

Wanda ya lizimci yawaita salati ga Manzon Allah damuwanshi da bakinciki za su kwaranye🌹