Faiza Aissahine
Rayuwa
Haihuwa 20 ga Yuli, 1993 (30 shekaru)
ƙasa Aljeriya
Karatu
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a judoka (en) Fassara

Faiza Aissahine (an Haife ta a ranar 20 ga watan Yuli shekarata alif 1993).'yar wasan judoka ce wacce ke gasa ta ƙasa da ƙasa don Algeria.[1] Ita ce ta lashe lambar zinare a wasannin Afirka.[2]

Nasarorin da aka samu gyara sashe

Aissahine ta lashe gasar African Open a Yaounde a cikin shekarar 2018 U52kg. Ta lashe lambar zinare a gasar cin kofin Afirka a Rabat a shekarar 2019 da kuma gasar cin kofin Afirka a shekarar 2022.[3]

Aissahine ta lashe lambobin zinare biyu a gasar zakarun nahiyar, biyu a bude na nahiyar.[4] Ta lashe azurfa a gasar kasa da kasa sannan kuma ta ci tagulla 5 gaba daya.[5][6] [7]

Ta yi rashin nasara a wasanta na tagulla a gasar mata mai nauyin kilogiram 52 a gasar Mediterranean ta shekarar 2022 da aka yi a Oran, Algeria.[8]

Manazarta gyara sashe

  1. ^ "Faiza AISSAHINE / IJF.org" . www.ijf.org
  2. Faïza Aissahine at The-Sports.org
  3. "Judo - Faiza Aissahine (Algeria)" . www.the- sports.org .
  4. "AISSAHINE Faiza / africajudo.org" . www.africajudo.org .
  5. "JudoInside - Faiza Aissahine Judoka" . www.judoinside.com .
  6. Faiza Aisahin at the International Judo Federation
  7. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named auto
  8. Faiza Aisahin at AllJudo.net (in French)