Fadhila Nafati
Fadhila Nafati 'yar wasan Paralympic ce 'yar ƙasar Tunisia. [1] Ta wakilci Tunisia a wasannin nakasassu na bazara a shekarun 2012, 2016 da 2021.[2][3] Ta ci lambar tagulla a wasan women's shot put mata na F54 a shekarar 2016. [1][4]
Fadhila Nafati | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 10 Oktoba 1987 (37 shekaru) |
ƙasa | Tunisiya |
Sana'a | |
Sana'a | Paralympic athlete (en) |
Mahalarcin
|
Nasarorin da aka samu
gyara sasheShekara | Gasa | Wuri | Matsayi | Taron | Bayanan kula |
---|---|---|---|---|---|
Representing Samfuri:TUN | |||||
2016 | Summer Paralympics | Rio de Janeiro, Brazil | 3rd | Shot put | 6.38 m |
Manazarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 "Fadhila Nafati" . paralympic.org . International Paralympic Committee . Retrieved 19 January 2020.Empty citation (help)
- ↑ Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. " Fadhila Nafati Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.
- ↑ Fadhila Nafati at the International Paralympic Committee
- ↑ "Paralympiques-2016: Louis Radius offre du bronze à la France" . Le Point Sports (in French). 11 September 2016. Retrieved 19 January 2020.