Fadamar ruwan Ruacana
fadama
Fadamar ruwan Ruacana ruwa ne wanda yake kusa da Ruacana akan Kogin Kunene a Arewacin Namibia. Fadamar ruwan yana da tsayi mita 120 (390 ft) mai tsayi kuma mita 700 (2,300 ft) mai fadi a cikakkiyar ambaliya. Tana daga cikin manyan rafukan ruwa a Afirka, duka girma da faɗi.[1]
Fadamar ruwan Ruacana | |
---|---|
General information | |
Fadi | 700 m |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 17°23′37″S 14°13′01″E / 17.3936°S 14.2169°E |
Bangare na | Cunene River (en) |
Kasa | Namibiya da Angola |
Hydrography (en) | |
Ruwan ruwa | Cunene basin (en) |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
gyara sashe- ↑ Ruacana Falls WorldWaterFallDatabase.com