Fa'iza Badawa mawakiya ce sananna ta Dade tana Waka tayi Waka tun kafin auren ta bayan aure ma ta cigaba tare da yarjewar mijin ta.[1]

Tarihi gyara sashe

Faiza badawa haifaffiyar Jihar Kano ce an haife ta a unguwan Yan Kaba a cikin birnin Kano shekaru 25 da suka gabata. Ta fara Waka a shekarar 2004 ta fara Waka ne da wakokin yabo wacce ta fara da isra'i. Akwai Wakokin yabon Manzan Allah. Tayi Wakoki a masana'antar kanniwud Bata san addain su ba sedai ta fadi kadan daga ciki.[2] ta Dade tana Waka a masana'antar sannan Wakokin ta masu ma'ana

Wakokin ta.[3]

  • Daren alkhairi
  • Babban Yayana
  • Tunziri
  • Zaman idda
  • babbar rabo

Manazarta gyara sashe

  1. https://dailytrust.com/marriage-didnt-stop-me-from-singing-faiza-badawa/
  2. http://nadfabs.blogspot.com/2014/02/mawakiya-faiza-badawa.html?m=1
  3. https://aminiya.ng/yanzu-na-fi-son-yin-wakokin-gambara-faiza-badawa/