Faɗuwar ruwan Tsenku
Faɗuwar ruwan Tsenku wani ruwa ne da ke kusa da Dodowa a Yankin Greater Accra (Babban birnin kasar Ghana).[1]
Faɗuwar ruwan Tsenku | |
---|---|
Labarin ƙasa | |
Wuri | Dodowa (en) |
Kasa | Ghana |
Territory | Dodowa (en) |
Faɗuwar ruwan Tsenku yana saukowa daga tsayin kusan ƙafa 250. kuma yana gudana akan duwatsu masu tsayayye a cikin tafki mai sanyi kuma mai tsabta tare da yawan ɗimbin tilapia.[2]
Faɗuwar ruwan Tsenku, wanda kuma ake kira Wuruduwurudu, yana cikin kwarin Po rafi yana hade da wasu rafuffuka guda biyu "Sanyade" da "Popotsi" kafin ya shiga cikin teku.[3]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Obu, Raphael. "The State Of Tsenku Waterfalls In Dodowa". Retrieved 27 May 2015.
- ↑ https://ghana.peacefmonline.com/pages/tourism/waterfalls/tsenku_waterfalls/
- ↑ Gracia, Zindzy (2018-07-02). "List of waterfalls in Ghana and their locations". Yen.com.gh - Ghana news. (in Turanci). Retrieved 2019-05-16.