Félix Tshisekedi
Félix Antoine Tshisekedi Tshilombo[1] (Faransanci: [feliks ɑ̃twan tʃisekedi tʃilombo]; haihuwa: 13 ga Yuni a 1963)[2] ɗan siyasa ne na Kwango wanda shine shugaban ƙasar jamhuriyar dimokaraɗiyyar Kwango tun daga 24 ga Janairu ta shekarar 2019.[3]
Félix Tshisekedi | |||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
6 ga Faburairu, 2021 - 5 ga Faburairu, 2022 ← Cyril Ramaphosa - Macky Sall (mul) →
25 ga Janairu, 2019 - ← Joseph Kabila (en)
31 ga Maris, 2018 - 25 ga Janairu, 2019 ← Étienne Tshisekedi (en)
28 Nuwamba, 2011 - 18 ga Yuni, 2013 | |||||||||
Rayuwa | |||||||||
Haihuwa | Kinshasa, 13 ga Yuni, 1963 (61 shekaru) | ||||||||
ƙasa | Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango | ||||||||
Mazauni | Palace of the Nation (en) | ||||||||
Ƴan uwa | |||||||||
Mahaifi | Étienne Tshisekedi | ||||||||
Mahaifiya | Marthe Kasalu | ||||||||
Abokiyar zama | Nyakeru Tshisekedi Denise (en) | ||||||||
Karatu | |||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||
Sana'a | |||||||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||||||
Mahalarcin
| |||||||||
Kyaututtuka | |||||||||
Imani | |||||||||
Addini | Pentecostalism (en) | ||||||||
Jam'iyar siyasa | Union for Democracy and Social Progress (en) | ||||||||
presidence.cd |