Eyobiasang

Kauye me a Akwa Ibom a Najeriya

Eyobiasang ƙauyen Oron ne a cikin ƙaramar hukumar Urue-Offong/Oruko a jihar Akwa Ibom a Najeriya. ’Ya’yan Abia Essang daga kabilar Ubodung ta Oron Nation suka kafa .

Eyobiasang
Bayanai
Iri administrative territorial entity (en) Fassara
Ƙasa Najeriya
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe