Eyo Uwesong

Kauye ne a Jihar Akwa Ibom, Najeriya

Eyo Uwesong ƙauyen Oron ne a ƙaramar hukumar Urue-Offong/Oruko a jihar Akwa Ibom a Najeriya. 'Ya'yan Uwe Isong daga kabilar Ubodung na Oron Nation ne suka kafa.

Eyo Uwesong
Bayanai
Iri administrative territorial entity (en) Fassara
Ƙasa Najeriya
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe