Exit Marrakech
Exit Marrakech fim ne na wasan kwaikwayo na Jamus da Maroko da aka shirya shi a shekarar 2013 wanda Caroline Link ya rubuta kuma ya bada umarni.[1] An nuna shi a cikin sashin Gabatarwa na Musamman a 2013 Toronto International Film Festival.[1]
Exit Marrakech | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2013 |
Asalin suna | Exit Marrakech |
Asalin harshe | Jamusanci |
Ƙasar asali | Jamus |
Characteristics | |
Genre (en) | drama film (en) |
During | 122 Dakika |
Launi | color (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Caroline Link (mul) |
Marubin wasannin kwaykwayo | Caroline Link (mul) |
'yan wasa | |
Ulrich Tukur (en) Hafsia Herzi (mul) Marie-Lou Sellem (en) Josef Bierbichler (en) Mohamed Majd (en) Mourad Zaoui | |
Samar | |
Mai tsarawa | Peter Herrmann (en) |
Editan fim | Patricia Rommel |
Other works | |
Mai rubuta kiɗa | Niki Reiser (mul) |
Director of photography (en) | Bella Halben (en) |
Kintato | |
Narrative location (en) | Marrakesh |
External links | |
Specialized websites
|
'Yan wasa
gyara sashe- Samuel Schneider a matsayin Ben
- Ulrich Tukur a matsayin Father
- Hafsia Herzi a matsayin Karima[1]
- Josef Bierbichler a matsayin Dr. Breuer
- Marie-Lou Sellem a matsayin Lea[1]
Hanyoyin haɗi na waje
gyara sasheManazarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 1.2 1.3 "Exit Marrakech". TIFF. Archived from the original on 28 July 2013. Retrieved 5 August 2013.