Eunate Arraiza
Eunate Arraiza Otazu (an haife ta 3 Yuni 1991) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta ƙasar Sipaniya wacce ke taka leda a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Primera División ta Spain.[1]
Eunate Arraiza | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Cikakken suna | Eunate Arraiza Otazu | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Biurrun-Olcoz (en) , 3 ga Yuni, 1991 (33 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Ispaniya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Yaren Sifen | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Lamban wasa | 14 | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 63 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 163 cm |
Ita ce kurma daya tilo da ke taka leda a rukunin Primera.[2]
Girmamawa
gyara sasheKungiyoyi
gyara sasheAthletic Club
- Primera División (1): 2015-16
- Euskal Herriko Cup (5): 2013, 2014, 2015, 2016, 2017
Ayyukan kasa da kasa
gyara sasheSpain
- Kofin Cyprus: Nasara, 2018
Manazarta
gyara sashe- ↑ "profile". Archived from the original on 2018-02-08. Retrieved 2022-12-03.
- ↑ A Navarrese, the only professional deaf footballer in Spain