Etim Moses Essien
Essien Etim Moses, NNOM, OFR (31 Disamba 1934–12 Nuwamba 2020) Farfesan Najeriya ne a fannin ilimin jini kuma shugaban hukumar gudanarwar lambar yabo ta kasa ta Najeriya.[1][2] Farfesa Essien ya fara aikinsa ne a shekarar 1970 a Asibitin Kolejin Jami’ar Ibadan a matsayin malami kuma mai ba da shawara kan ilmin jini. A shekarar 1977 ya zama farfesa a fannin ilimin jini a jami’ar[3]. Shi memba ne na Kwamitin Kwararru na WHO kan Jini kuma memba ne na Ƙungiyar Amirka don Ci gaban Kimiyya.[4]
Etim Moses Essien | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Najeriya, 1934 |
ƙasa | Najeriya |
Mutuwa | 2020 |
Sana'a | |
Sana'a | hematologist (en) |
Employers | University College Hospital, Ibadan (en) |
Kyaututtuka | |
Mamba |
American Association for the Advancement of Science (en) Makarantar Kimiyya ta Najeriya |
Karramawa
gyara sashe- TWAS Prize (1993)[5]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "NIMR ex-director Essien dies at 86". Punch. 19 November 2020. Retrieved 6 October 2021.
- ↑ "Etim Moses Essien @ 80". The Nation News. Retrieved June 6, 2015.
- ↑ "Prof. Etim Moses Essien, (OFR, NNOM, FAS, MD, FRCPath, FIMCPath, TWAS Laureate in Medicine)". Archived from the original on July 7, 2015. Retrieved June 6, 2015.
- ↑ "Essien Etim Moses". aasciences.org. Retrieved June 6, 2015.
- ↑ "Prizes and Awards". The World Academy of Sciences. 2016.