Etighi
Etighi rawar Najeriya ce. Mutanen Akwa Ibom ne suka kafa wannan rawar etighi. Rawar tana buƙatar motsi na ƙafa da ƙugu. Rawar dai ta shahara a faɗin Najeriya kuma mutanen Ibibio da Efik ne ke amfani da salon rawar, inda anan ne rawar ta soma.[1]
Etighi | |
---|---|
type of dance (en) |
Shahara
gyara sasheAn yi amfani da raye-rayen salon rawar a cikin bidiyon waka da yawa a Najeriya da ma duniya baki-ɗaya. Rawar ta shahara ne a lokacin da mawaƙi Iyanya, ya yi amfani da rawan a cikin fitaccen bidiyon wakarsa.[2][3]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Top Dance Styles in Africa - Africa.com". www.africa.com (in Turanci). Retrieved 2017-07-24.
- ↑ Kimuyu, Hilary (2017-06-27). "Nigeria: Iyanya – In Kenya You Feel Like You Are in Europe". The Nation (Nairobi). Retrieved 2017-07-24.
- ↑ "Besides learning the Etighi and Shoki dance, here are a few things Ciara picked up in Nigeria - Ventures Africa". Ventures Africa (in Turanci). 2016-03-02. Retrieved 2017-07-24.